Shamarin Banza Songtext
von Orchestre Abass
Shamarin Banza Songtext
Samari ba ya da kogwoba
Samari ba dolo ne wo
Mun jaleshi wo, oh
Samari ba ya da faramba
Samari ba shawaraji ne
Mun jaleshi wo
Kai samari ka ma nai firkaka yi o
Kai samari aikin leburata ka yi o
Wata ya mutu a fiya sheka oh oh
Kana wahala kana aikinka jai jai jai
Wata ya mutu an ka fiyashi ka samari
Tekateka bida ruwan rishi ya kai wanka
Ka bida yaka gangwan doka dauna wo
Ka samu yaka gangriga karanta ya
Ka bida icika katan ka gaun yanka tantan
Ko e kai ma ka sako lankaraka yi o o
Ka kama hanya za ka hotel ba takalmin
Ka kai hotel ka taro yankudi a kugari
Masu shan ba kai suka tarbe ka suna gwalon
Mun kashe yamame hotel ciyansa wo
Samari kawo kudi muka fijida wo
Ba koko mo alhifunka wo
Ko waya washe ya bar ka samari
Ka kama hanya za ka jida ba takalmin
Kwantu na ne ka kayo samari banza
Shawaraji banza haku ya go, oh
Kamanta da ba ka da takalmin sawa
Kamanta da yaka gangwan dogaraika wo
Kamanta da yaka gangriga garai ka wo
Kamanta da ba ka da takalmin sawa
Kamanta da dacin kai na yoyo
Kamanta da yalin ka jida wo
Kamanta da babacin komai ka ciba wo
Kamanta da yalin ka jida wo
Samari ba dolo ne wo
Mun jaleshi wo, oh
Samari ba ya da faramba
Samari ba shawaraji ne
Mun jaleshi wo
Kai samari ka ma nai firkaka yi o
Kai samari aikin leburata ka yi o
Wata ya mutu a fiya sheka oh oh
Kana wahala kana aikinka jai jai jai
Wata ya mutu an ka fiyashi ka samari
Tekateka bida ruwan rishi ya kai wanka
Ka bida yaka gangwan doka dauna wo
Ka samu yaka gangriga karanta ya
Ka bida icika katan ka gaun yanka tantan
Ko e kai ma ka sako lankaraka yi o o
Ka kama hanya za ka hotel ba takalmin
Ka kai hotel ka taro yankudi a kugari
Masu shan ba kai suka tarbe ka suna gwalon
Mun kashe yamame hotel ciyansa wo
Samari kawo kudi muka fijida wo
Ba koko mo alhifunka wo
Ko waya washe ya bar ka samari
Ka kama hanya za ka jida ba takalmin
Kwantu na ne ka kayo samari banza
Shawaraji banza haku ya go, oh
Kamanta da ba ka da takalmin sawa
Kamanta da yaka gangwan dogaraika wo
Kamanta da yaka gangriga garai ka wo
Kamanta da ba ka da takalmin sawa
Kamanta da dacin kai na yoyo
Kamanta da yalin ka jida wo
Kamanta da babacin komai ka ciba wo
Kamanta da yalin ka jida wo
Writer(s): Malam Issa Abass Lyrics powered by www.musixmatch.com
